Wednesday, July 29
Shadow

Wani da ya sayi Datar MTN da dubu 45 suka ce Unlimited ce, ta kare a kwana 4 ya je ofishin yana musu korafi

Wani ya sayi datar MTN ta naira 45,000 wadda suka ce Unlimited ce amma ta kare a cikin kwanaki 4 kacal.

Hakan yasa ya tafi ofishin MTN din inda ya musu korafi amma da alama dai bai yi nasarar samun warware matsalarsa ba.

Karanta Wannan  Shahararren Ɗan Kokowar Zamani (Wrestling) Dake Kasar Amurka, Hulk Hogan Ya Mutu Yana Da Shekara 71 A Duniya, Yau Alhamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *