Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda daliban jami’ar Federal University Dutse suka tarawa malaminsu sha tara ta arziki

Wasu dalibai a jami’ar Federal University Dutse dake jihar Jigawa sun tarawa malaminsu Sha tara ta arziki inda suka bashi kayan abinci da lemuka da sauransu.

Da yawa dai sun bayyana cewa duk yanda aka yi malamin na da kirki baya takura musu ne shiyasa suka masa haka.

@fud_aeb_faces

Using this medium to appreciate all he has done for us with the little we each had🥹🤭❤️ #surprisegift #trending #viral_video #fyp @Muzammeel ❤️❤️

♬ original sound – DJ Twist🀄️🎧
Karanta Wannan  Dukkan Alamu na nuni da cewa, kasar Amurka da Israyla na gaf da afkawa kasar Ìràn da yaki, Amurkar ta fara kwashe 'yan kasarta daga ofisoshin jakadancin dake gabas ta tsakiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *