Wednesday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Direban babbar mota da ya tafi da jami’an VIO da suka tareshi a hanya suka ce sun kamashi, sai fama suke dashi ya tsaya yaki tsayawa

Wannan Wani Direban babbar motane da ya dauki hankula bayan da aka ganshi VIO sun tsayar dashi har sun hau kan motarshi amma yaki tsayawa.

An gansu sunata magana dashi amma yaki kulasu.

Karanta Wannan  An kama wannan malamar makarantar tana lalata da dalibinta me shekaru 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *