
Wannan magidanci ne da aka kama da zamba cikin aminci.
Ya bayyana cewa, yana shiga shagone bai yi siyayya ba sai yace a bashi canjin dari biyar.
Wanda suka kamashi din dai sun bayyana cewa, ba zasu tabashi ba amma suna fatan Allah ya hadashi da daidai dashi in bai daina ba.