Friday, September 18
Shadow

Gwamnan jihar Naija, Umar Bago kenan ya durkusa har kasa yake gaishe da Sarkin Musulmi

Wannan Gwamnan jihar Naija, Umar Bago kenan ya durkusa har kasa yake gaishe da Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar yayin da ya kai masa ziyara jihar Naija.

@zayyanuasale

Farmer Governor Umaru Mohammed Bago with His Eminence, the Sultan of Sokoto, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III. Governor Bago’s humble gesture of respectfully paying homage to His Eminence reflects his deep respect for traditional institutions and the revered Sokoto Caliphate. #fyp #capcut #viral #fyp #trending

♬ original sound – zayyanuasale
Karanta Wannan  Farashin kayan Abinci zasu tashi a Najeriya saboda babu Network a bankuna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *