Monday, August 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan ana ruwan sama Ladani yaje kiran sallah, idan yazo daidai Hayya Alassalah, zai cene Sallu fi biyutikum, watau ku yi sallah a gidajenku>>Inji Dr. Zakaria Buhari

Dr. Zakaria Buhari ya bayyana cewa, idan ladani ya je kiran Sallah ana ruwan sama, idan yazo daidai Hayya Alassalah.

Sai yace Sallu fi biyutikum, watau ku yi sallah a gidajenku.

Yace kokuma ladam zai iya cewa kowa yayi Sallah a inda yake dan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne yace a yi hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Duk macen da ke dora hotuna a kafafen sadarwa ko matar aure ko budurwa ta tanadi abinda zata gayawa Mala'iku a Kabari>>Sheikh Gadon Kaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *