Wednesday, September 16
Shadow

Zarmalulun Adam A. Zango karamace>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta fito ta bayyana cewa, Zarmalulun Adam A. Zango Karamace shiyasa ma aurensa yake yawan mutuwa.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok wanda hakan ya dauki hankula.

Saidai masana da masu sharhi sun bayyana cewa wannan bata sunane Kuma Adamu ka iya daukar matakin shari’a akanta.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Hamdiya Sidi Sharif Ta Zama Cikakkiyar Ma'aikaciyar Gidan Rediyon Brekete Farmily A Karkashin Jagorancin Odinari Ahmed Isah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *