
Mahaifiyar Maimuna watau matar da Adam A. Zango ya saki kwanannan ta yi magana kan yand sakin diyarta ya faru.
Tace diyarta bata da laifi, hakanan Adam A. Zango bashi da laifi kan abinda ya faru.
Tace maganar gwajin kwayoyin Halitta na Genotype da Adam A. Zango ya fada, ita ta hana ayi kamin aure dan tace su a lokacin da aka musu aure ba’a yi irin wannan bincikenba.