Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan ana ruwan sama Ladani yaje kiran sallah, idan yazo daidai Hayya Alassalah, zai cene Sallu fi biyutikum, watau ku yi sallah a gidajenku>>Inji Dr. Zakaria Buhari

Dr. Zakaria Buhari ya bayyana cewa, idan ladani ya je kiran Sallah ana ruwan sama, idan yazo daidai Hayya Alassalah.

Sai yace Sallu fi biyutikum, watau ku yi sallah a gidajenku.

Yace kokuma ladam zai iya cewa kowa yayi Sallah a inda yake dan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne yace a yi hakan.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Shugaba Tinubu ya gana da yariman Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *