
Tsohuwar budurwar dan kwallon kasar Faransa, Michael Olise me suna Fatima tace dan da suka haifa tare ita kadai ke kula dashi.
Tace Olise duk da yayi alkawari amma baya tura mata tallafin Euro 2000 da ya mata Alkawari.
Tace ya amince da cewa dansa ne kuma lauyoyinsa sun san da maganar amma yaki amincewa da bayar da kudin kula da dan.