Tuesday, August 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Budurwar Dan wasan Faransa Micheal Olise, Fatima tace ya barta da Hidimtawa dan gaba da fatiha da suka haifa ita kadai baya aika mata da tallafin komai

Tsohuwar budurwar dan kwallon kasar Faransa, Michael Olise me suna Fatima tace dan da suka haifa tare ita kadai ke kula dashi.

Tace Olise duk da yayi alkawari amma baya tura mata tallafin Euro 2000 da ya mata Alkawari.

Tace ya amince da cewa dansa ne kuma lauyoyinsa sun san da maganar amma yaki amincewa da bayar da kudin kula da dan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon katafaren Masallacin Juma'a da Ganduje ke ginawa a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *