Wednesday, August 5
Shadow

An kamashi da Fake Alert kasuwar Kwari

Wannan wani matashine da aka kama da zargin yin Fake Alert na Naira dubu dari takwas da hamsi, 850,000 a kasuwar Kwari dake Kano.

Bidiyo sun bayyana a kafafen sadarwa inda aka ga anawa matashin tambayoyi inda daga karshe aka rufar masa dana jaki.

Matashin dai yayi ikirarin wai kudin sun koma masa ne shine ake tambayarsa ina message din kudin da suka koma masa?

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yanda aka shiryawa Janar CG Musa faretin Bankwana a gidan soja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *