Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Davido na kwance a gadon dake cikin jirgin samansa yana shakatawa

Wannan Davido ne yake kwance akan gadon dake cikin jirgin samansa yana shakatawa.

Bidiyon ya dauki hankula inda aka ganshi tare da yaransa suna shakatawa a cikin jirgin.

Karanta Wannan  Jam'iyyar APC ta fitar da ranar da zata gudanar da zaben fidda gwani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *