Friday, November 13
Shadow

Kalli Bidiyon: An hango Dr. Jamilu Dutsen Tanshi ashe shi kadai yake wa’azi babu dalibai

Bidiyo ya bayyana inda aka ga Dr. Jamilu Dutsen Tanshi ashe shi kadai yake wa’azi babu dalibai.

Me kula da kyamararsa ne dai yayi kuskuren juya kyamarar inda aka hango dakin da yakw karatu ba kowa.

‘Yan darika da yawa sun yi ta masa raddi.

Karanta Wannan  Matashiya Mary Habila shekararta 3 tana zaune a karkashina a gidan shakatawa ta watau Guest House>>Inji Ministan Ayyuka David Umahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *