Tuesday, August 18
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 18 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,352.22 akan kowace dala.

Saidai Farashin ya dan daidaita zuwa Naira 1,350.

A kasuwar Bayan Fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos, da Fatakwal, Farashin dalar ya kamane akan Naira 1,407 zuwa Naira 1,420

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yan Najeriya ina muku jaje dan kun tafka babbar Asara, saboda na bar Najeriya na koma 'yar Nijar>>Inji Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *