
An ga Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya saka gasar kuka a tsakanin yaransa ‘yan fim da suke binsa wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu
An ga Tijjani Asase ya shiga gasar inda yayi kuka hadda Birgima a kasa.
Dauda Kahutu Rarara ya saka Dala $200 ga duk wanda yaci gasar.