Sunday, August 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Itama Gorgeous ta saki sabon Update

Tauraruwar Tiktok ta jihar Sokoto, Gorgeous ta saki Update a shafinta na Tiktok.

Gorgeous ta wallafa wani Bidiyon da cibinta a waje tana rawa.

Inda daga baya kuma ta saki hotuna suma da cibi a waje

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sadarwa musamman ganin cewa watanni baya kadanne Hisbah ta jihar Sokoto suka kamata kuma ta fito tace ta daina abubuwan da take yi.

Karanta Wannan  Ban santa ba, Har Gaban Allah tazo ta yi karya, Fasto ya nesanta kansa da matar data ce addu'arsa tasa ta yi kudi amma daga baya aka ganta tana saida lemu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *