Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wasu suka mayar da hoton Sheikh Musa Lukuwa kamar na shedan suna jifarsa wai auna jifar shedan

Wannan wasu ‘yan arewa ne da suka mayar da hoton Sheikh Musa Lukuwa Sokoto kamar na shedan suna jifarsa.

An gansu sun taru da yawa a wajan inda suke cewa yayi batanci ga iyaye Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Sheikh Musa Lukuwa dai ya bayyana Hadisi wanda ke cewa iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Sannan yace Hadisin Ingantaccene.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda musamman ‘yan darika da wasu Ahlussunah sukace basu yadda da wannan fassara tashi ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: WhatsApp zasu daina Amfani da lambar waya inda zasu koma amfani da Username kamar sauran Social Media

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *