Saturday, September 19
Shadow

Sabon Salo: Masu Maulidi a Zaria hadda Ka’aba suka zo

A wannan shekarar masu zagayen Maulidi a Zaria hadda dakin Ka’aba aka gansu sun yi kalar nasu sun je wajan maulidin dashi.

Lamarin dai ya dauki Hankula sosai.

A yaune aka yi zagayen Maulidi a garuruwa daban-daban na Arewa.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Ganin dan gidan Wike akan Kujera me Laushi amma shugaban jam'iyyar APC na jihar Rivers akan kujerar Roba ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *