Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda akawa Kwankwaso ihun bamayi

A yayin da Tsohon Gwamnan Kano, kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara jihar Jigawa dan gaisuwar Sarkin Gumel.

Ya samu tarba me kyau.

Saidai an samu wasu da suka cewa basa yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka lakadawa wata data yi murnar rashin Shugaba Buhari na jaki sannan aka kaita Ofishin 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *