Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Mugun abinda wannan matashin ya shiga har gida yawa wannan matashiyar

Wannan wani matashine da aka kama yaudari wannan matashiyar ya tahfi da ita daga gidansu.

Tace nama ya bata taci shine daga nan duk abinda yace mata bata iya musa mai.

Tace a ranar da zai tafi da ita, Ya shiga gidansu ne kowa na bacci ya shiga har dakin da take kwance ya ce mata ta tashi su tafi.

Saidai Dubunsa ta cika an kamashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashiya da ake cewa kwaila ta nuna Qirjinta inda tace daga yau kar wanda ya sake ce mata kwaila ita cikakkiyar macece

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *