Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani dan Darika da ya bar darikar ya koma Ahlussunah ya cire hoton Inyas daga jikin mashin dinsa ya taka

Wannan wani dan darikane daya bar Darikar.

An ganshi yana cire hoton Inyass daga jikin mashin dinsa ya yadda a kasa ya taka.

Karanta Wannan  Masu zanga-zanga sun je majalisar tarayya suna neman a kori shugaban NNPC Mele Kolo Kyari daga aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *