
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, bai ce ya saki matarsa, Maryam Nicki Minaj ba.
Yace ce mata yayi ta tafi gida kawai sai ganinta yayi a Kano.
Ya kuma zargi Hassan Make-Up da cewa shine ya lalata masa aure inda yace tun tana cikin gidansa, Hassan na daga cikin masu hurewa Maryak Nicki Minaj kunne cewa idan ta fito zasu aureta.