Wednesday, September 9
Shadow

Ibrahim Masari ya bayar da Naira Miliyan 100 a rabawa mata a jihar Katsina

Babban me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar siyasa, Ibrahim Masari ya bayar da Naira Miliyan 100 a rabawa mata a jihar Katsina.

A baya dai yayi wannan alkawari inda daga bisani ya cika Alkawarin.

An ji wadanda zasu raba kudin na cewa kowace mace za’a bata Naira Miliyan 1.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa na daina Sayar da maganin Karfin maza shine duk wanda ya zo saye sai yace wai sai ya gwada>>Inji Habiba Dorayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *