
Wani matashi da ya afkawa Sheikh Musa Lukuwa a masallacin juma’arsa ya gamu da ajalinsa a wajan mabiyan malamin.
Lamarin ya farune a masallacin malamin dake unguwar Mabera dake Jihar Sokoto bayan Sallar Juma’a.
Rahotanni sun ce an sallami Malam daga asibitin da ak kaishi dan bashi kulawar gaggawa bayan faruwar lamarin.