Monday, October 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda ya zagi Tinubu Jahannama zashi>>Inji wadannan matasan

Matasa sun dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da suka yi ikirarin cewa, duk me zagin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Wuta zashi.

Sun kuma bayyana cewa, Duk wanda baya son Tinubu kafiri ne.

Karanta Wannan  Yayin da Gwamnati ke shirin cire tallafin wutar Lantarki, Kungiyar Kwadago tace hakan zai kara jefa mutane da yawa cikin Talauci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *