
Dattawan Unguwar Hayin Rigasa sun fito sun bayyana cewa a dauke maganar Aminu Bolo daga gida Rediyo da Talabijin na Brekete family.
Sun ce a mayar da maganar hannun ‘yansanda kuma idan an samu Aminu Bolo da Laifi a hukuntashi basa goyon bayansa.
Sannan sun ce a yanzu dai ‘yansanda sun ce basa neman Aminu Bolo.