Tuesday, October 6
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama matashi a Kano da shigar mata zai shiga dakin kwana na matan makarantar FCE Kano

Wannan wani matashine da aka kama a Kano da shigar mata inda yaje zai shiga dakin kwanan mata na makarantar FCE Kano.

Bayan kamashi aka mikashi wajan hukuma, yace sunansa Umar Aliyu kuma daga Goron Dutse yake a Kano.

Yace kayan kakarsa ne yayi amfani dasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda rikici ya barke tsakanin mawaki 442 da wata data zargi cewa watakila Baturiyar da yace ya musuluntar ba da gaske bane, Neman Trending ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *