Tuesday, October 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya yaje Ganin wasan Chelsea sanye da malunmalun amma basu yi nasara ba

Wannan wani dan Najeriya ne da yaje filin Stanford Bridge na Chelsea dan kallon wasansu sanye da malinmalun.

Saidai chelsea din basu yi nasara ba.

An ganshi cikin damuwa.

Karanta Wannan  Bidiyon Abinda ya faru a masallacin Sheik Lukuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *