
Wannan wani matashine da aka kama a Kano da shigar mata inda yaje zai shiga dakin kwanan mata na makarantar FCE Kano.
Bayan kamashi aka mikashi wajan hukuma, yace sunansa Umar Aliyu kuma daga Goron Dutse yake a Kano.
Yace kayan kakarsa ne yayi amfani dasu.