
Tinubu saboda bakin hali irin naka, ka kashe Biliyan 37 wajan tafiye-tafiye amma kana ce mana mu kara hakuri.
Insha Allah ba zaka ghamaa da Duniya lafiya ba.
Ku kuma ‘yan Najeriya in kun ga dama ku ci gaba da zaben barayi ku kuka sani.
Tinubu na da tarihin laifi.
Shugaban ma’aikatansa na da tarihin laifi.
Shugaban kula da tattalin arzikinsa nada Tarihin Laifi ba dole su yi ta wadaka da dukiyar kasa ba.
Inji Wannan matar bayerabiya daka dauki hankula a kafafen sada zumunta.