Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Bilal Villa ya sha da Kyar a Maiduguri a wajan wani wasa da ya je

Mawaki Bilal Villa ya sha da Kyar a Maiduguri a wajan wani wasa da ya je.

Matasa sun fusata saboda yanda Bilal Villa ya ajiye su tsawon Awanni suna jiransa.

Bayan da ya hau dandamali zai fara wasa, An rika masa Ihun Ngulde saidai a karshe ma da kyar aka fitar dashi daga wajan.

@abbezyx2

Vila family 🚫🚫🚫🚫#foryou #arewa__tiktok #trendingvideo @FRESH AB @Danjuma @VILLA

♬ original sound – officialAbbezyX..β›Ž
Karanta Wannan  Ba kamar yanda ake cewa mun KΓ shΓ¨ 'yan sa kai da yawa ba a Zamfara, Guda biyu ne kawai suka mΓΉtΓΉ bayan jirgin saman mu yayi kuskuren jefa musu BΓ m da tunanin cewa 'yan BΓ¬ndΓ¬gΓ  ne>>Hukumar Sojojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *