Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Magidanci ya rigamu gidan gaskiya bayan da ya sha maganin Karfin maza ya kai mata 2 dakin Otal

Wannan wani magidanci ne da ya rigamu gidan gaskiya bayan da ya Sha maganin Karfin Maza ya dauki mata 2 zuwa dakin Otal

An dai ganshi kwance inda su kuma aka kamasu aka saka musu Ankwa suna mayar da bayani.

Karanta Wannan  Saikace ba kasar Larabawa ya je ba: Kalli Bidiyon yanda matan larabawa suka tarbi shugaban kasar Amurka Donald Trump da shigar banza, babu Hijabi ba dan kwali a kansu da ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *