Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Bilal Villa ya sha da Kyar a Maiduguri a wajan wani wasa da ya je

Mawaki Bilal Villa ya sha da Kyar a Maiduguri a wajan wani wasa da ya je.

Matasa sun fusata saboda yanda Bilal Villa ya ajiye su tsawon Awanni suna jiransa.

Bayan da ya hau dandamali zai fara wasa, An rika masa Ihun Ngulde saidai a karshe ma da kyar aka fitar dashi daga wajan.

@abbezyx2

Vila family 🚫🚫🚫🚫#foryou #arewa__tiktok #trendingvideo @FRESH AB @Danjuma @VILLA

♬ original sound – officialAbbezyX..β›Ž
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wasu matasa suka lalata fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *