Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Mahaifi yacewa diyarsa daya aurar ake shirin kaita gidan mijinta, ta mai karatun Qur’ani yaji a karo na karshe kamin ta bar gidansa

Wannan wani Mahaifine da ya aurar da diyarsa zasu yi bankwana a kaita gidan Mijinta.

Ya ce ta masa karatun Qur’ani a karo na karshe kamin ta bar gidansa.

Kuma ta mai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Mun dawo mun ci gaba da sayar da man fetur da kudin Naira>>Inji Matatar man Dangote, kasa da awanni 24 bayan da tace ta dakatar da sayar da man da kudin Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *