Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wata matashiya ta Runghumi Bilal Villa a yayin da yake wasa a Maiduguri

A yayin wasan da Bilal Villa yayi a Maiduguri, wata matashiya ta hau kan dandamalin da yake wakar ta Runguumeshi saboda so yayya.

Saidai abin bai kare da kyau ba dan kuwa da kyar aka fita da ita daga wajan.

Hakan yasa aka rika Allah wadai da matasan dake wajan saboda rashin da’ar da suka nuna.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Saudiyya ta ayyana ranar da masu aikin Umrah za su fice daga kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *