
Ya taso tun daga Amurka ya je dan auren masoyiyarsa amma sai da jama’a suka taru, ya fiddo Bidiyon shaidar cin amanarsa da take yi da wasu maza har 4
Yace ya samu Bidiyon ne kwanaki kadan kamin ranar daurin auren nasu amma yace ba zai fasa bikin ba.
Sai ya tara jama’a zai mata tonon Silili.
Jama’a a wajan dai sun tashi suna ta bayar da hakuri