
A yayin wasan da Bilal Villa yayi a Maiduguri, wata matashiya ta hau kan dandamalin da yake wakar ta Runguumeshi saboda so yayya.
Saidai abin bai kare da kyau ba dan kuwa da kyar aka fita da ita daga wajan.
Hakan yasa aka rika Allah wadai da matasan dake wajan saboda rashin da’ar da suka nuna.