Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Rev. Ezekiel Dachomo ya je kasar Israyla dan kauwa Benjamin Netanyahu koken abinda akewa Kiristoci a Najeriya

Fasto daga Jihar Filato, Rev. Ezekiel Dachomo ya tafi kasar Israyla dan kaiwa shugaban kasar, Benjamin Netanyahu koken abinda akewa Kiristoci a Najeriya

Ya bayyana cewa zai gayawa Benjamin Netanyahu abinda Kiristocin jihar Filato dama fadin Najeriya ke fuskanta.

Dachomo yace kuma yanawa mutanen jihar Filato, Taraba da Benue addu’a.

Karanta Wannan  Mun samu nasarar fara haƙo ɗanyen mai ganga miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas a rana - NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *