
Fasto daga Jihar Filato, Rev. Ezekiel Dachomo ya tafi kasar Israyla dan kaiwa shugaban kasar, Benjamin Netanyahu koken abinda akewa Kiristoci a Najeriya
Ya bayyana cewa zai gayawa Benjamin Netanyahu abinda Kiristocin jihar Filato dama fadin Najeriya ke fuskanta.
Dachomo yace kuma yanawa mutanen jihar Filato, Taraba da Benue addu’a.