
Wannan wasu sojoji ne da aka gani suna rawa suna wakar Omologo a daji a gabansu kuma akwai kaza da lemu.
Sojojin na bayyana murnar sune bayan da samun karin Albashin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya musu.
A yanzu dai mafi karancin Albashin soja Naira 190,000 ne.