Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan darika nata mamaki bayan ganin dan izala yana Begen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babu waka

Wani dan Izala ya bayyana yana begen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babu waka.

Yana begenne a gaban babban malami, Sheikh Bn Uthman kuma bai hanashi ba, sai ma jinjina kai da yake yi.

A comment an ga ‘yan darika na fadar Masha Allah, ‘yan izala sun fara begen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sun fara gano gaskiya.

Wasu kuma na cewa, saura ‘yan izala su fara Maulidi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan uwan Kwankwaso na jini, Yahya Musa Kwankwaso ya watsar da NNPP inda yabi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *