
Wani dan Izala ya bayyana yana begen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babu waka.
Yana begenne a gaban babban malami, Sheikh Bn Uthman kuma bai hanashi ba, sai ma jinjina kai da yake yi.
A comment an ga ‘yan darika na fadar Masha Allah, ‘yan izala sun fara begen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sun fara gano gaskiya.
Wasu kuma na cewa, saura ‘yan izala su fara Maulidi.