Tuesday, October 6
Shadow

Shaidun gani da Ido sun ce basu taba ganin abinda ya faruba a hadarin jirgin saman sojojin Najeriya

A jiyane Jirgin saman Sojojin Najeriya NAF 931 yayi khadary da mutane 30 a cikinsa kuma duka babu wanda ya fita da rai.

Hukumar sojojin saman ta tabbatar da faruwar lamarin.

Lamarin ya farune a ilaje dake jihar Ondo.

Shaidu sun bayyana cewa, sun yu hasashen direban jirgin yayi iya bakin kokarinsa dan kaucewa fadawa kan gidajen mutane inda ya samu ruwa ya fada.

Saidai ba’a ga gawar ko mutum daya ba saidai kayan sawarsu, jirgin ma sai baraguzansa aka gani.

Wasu shaidun sun ce kamar ruwan bude yayi jirgin ya fada cikinsa, ya koma ya kulle.

Lamarin dai ya girgiza Al’ummar yankin sosai.

Karanta Wannan  Dole kowa ya gayawa Gwamnati yawan kudaden da yake samu kuma ya biya haraji nan da 31 Maris

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *