Wednesday, August 26
Shadow

Ali Nuhu ya ci gaba da koyar da Rawa inda wasu ke ganin ya girma da hakan

A yayin da yake shirya sabon shirinsa, Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya ci gaba da koyar da Rawa da waka.

Ian ga Ali Nuhu na koyawa A’isha Soba yanda zata yi rawa a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Saidai mafiya yawa sun tafi akan cewa, Ya kamata ace Ali Nuhu ya girma da koya rawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Fadan da ya barke tsakanin 'yan wasan Spain dana Argentina bayan kammala wasan jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *