Wannan wata ba’amurkiya ce data taso daga kasar zuwa Najinda ta hadu da masoyinta wanda tace wanni 10 kenan suna ta waya da chating.
Kwananta 6 da zuwa aka daura musu aure.