
Tsohuwar matar Gfresh Al’amin, Maryam Nicki Minaj ta bayyana rashin jin dadinta da kishi bayan data ga Hassan Make-Up yana taba lallausa.
Ta bayyana cewa bata son komawa gidan jiya, sannan tana da kishi, ba zata so ganin Hassan na Mu’amala da mata haka ba.

A Bidiyonta daya yi mata martani, Hassan Make-Up ya bata hakuri yace su da zasu je Makkah bayan aurensu?