Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: An kamasu sun sacewa wani ‘ya’yan rakwacha, kuma sun amsa laifinsu

Wannan wasu masu laifine da aka kama sun sacewa wani ‘ya’yan Rakwachansa.

Duka su biyun sun amsa laifinsu.

Amma sun ce wani ne ya aikesu su sato, kuma sun kai masa.

Ko da aka tambayesu ina wanda ya aikesun, sai suka ce ya rasu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana wata maqarqashiya da ake shirya masa dan ci gaba da tsereshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *