Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda iska me tsananin karfi ta kayar da babban Allon tallar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Wani Babban Allo dake dauke da fastar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fadi saboda tsananin Iska.

Lamarin ya farune a Sagamu, Lagos yayin da ake ruwa.

Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta tafka Muhawara akai.

Karanta Wannan  Yau Jihar Jigawa Take Murnar Cika Shekaru 34 Da Kirƙirar Ta, Inda Ayyukan Tsohon Gwamna Sule Lamido Suka Karaɗe Kafofin Sada Zumunta Musamman A Tsakanin 'Yan Jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *