Tuesday, October 13
Shadow

Firdausi Yahya ta zubar da hawaye saboda magidanci da iyalansa da aka shace a Kaduna

Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya kenan take kuka akan Miji da matarsa da diyarsa da aka kai daji a jihar Kaduna.

Ta yi kira cewa bata taba fitowa ta yi magana ba amma wannan lamari ya tayar mata da hankali.

Tace Tana kira idan dai akwai matakin da za’a iya dauka, ya kamata a dauka dan a kubutar dasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Kai da ka kasa hana Matarka yin bikin Birthday shine kake tunanin zaka hani yin da'awa? Dr. Hussain ya gayawa Baffa Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *